fbpx
Tuesday, January 19
Shadow

Tauraron dan wasan Real Madrid, Luka Jovic ya koma tsohuwar kungiyar shi ta Eintracht Frankfurt

Luka Jovic ya koma tsohuwar kungiyar shi ta gasar Bundlesliga a matsayin aro, Eintracht Frankfurt wadda Real Madrid ta siyo dan wasa a wurin ta a farashin yuro miliyan 60 shekara ta 2019.

Jovic ya yana shan gwagwarmaya sosai a kungiyar Real Madrid yayin da kwallaye biyu kacal yaci sai kuma ya taimaka wurin cin kwallaye biyu a wasanni 32 daya bugawa kungiyar tun komawar shi.

Luka Jovic ya koma Frankfurt ne bayan daya bukaci hakan kuma Zidane ya bashi wannan damar yayin da ba zai dawo ba sai a karshen wannan kakar, sannan Madrid zata ringa biyan wani kashi na daga cikin albashin dan wasan.

Real Madrid and Eintracht Frankfurt have completed and signed the paperworks. Luka Jovic is back on loan to Eintracht until the end of the season.

Real will pay part of his salary, Luka asked to leave and Zidane allowed him to join Eintracht, from where they bought him for 60 million yuros back in 2019.

But since then, the striker is struggling for form as he just netted two goals and provide two assists in his 32 matches for the club.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *