Tauraron Bollywood, Irrfan Khan ya rasu.
Dan shekaru 54, ya rasune Ranar Laraba a birnin Mumbai na kasar India sanadiyyar cutar daji, kamar yanda wakilinshi ya sanar.
Jarumin Fin din Maqbool ya rasa mahaifiyarshi data rasu kwanaki 4 da suka gabata.