fbpx
Friday, July 1
Shadow

Tauraron fina-finan Hausa, Daushe zai tsaya takara a zaben 2023 har ya buga fasta

Ga dukkan alamu tauraron fina-finan Hausa da ya fi kwarewa a harkar Barkwanci,Rabiu Ibrahim wanda aka fi sani da Daushe ya shirya tsaf dan tsayawa takarar siyasa a zaben 2023 me zuwa.

 

Hakan ya fito filine bayan da ya wallafa fastar yakin neman zabensa inda ta bayyana cewa zai nemi mukamin dan majalisa ne.

 

Yawa Hoton nashi taken, Mun gaji da zabar Tunku aita tone mana dankalin dashe.

https://www.instagram.com/p/B9crT7El2nx/?igshid=11d87j9opm1m0

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Zafafan hotunan Fati Washa

Leave a Reply

Your email address will not be published.