fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Tauraruwar fina-finan Hausa na son fara soyayya amma tana neman shawara

Tauraruwar fina-finan Hausa,  Zee Zango ta bayyana cewa, tana son fara soyayya amma kuma tana neman shawarar masoyanta.

 

Ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.