fbpx
Friday, August 12
Shadow

Tawagar mata ta kwallon Najeriya, Super Falcons ta cancanci buga gasar kofin duniya bayan ta lallasa Kamaru daci daya mai ban haushi

Tawagar ‘yan kwallon wasan tamola ta matan Najeriya, Super Falcons tayi nasarar cancantar buga gasar kofin duniya.

Super Falcons din sunyi nasarar cancantar buga gasar kofin duniyar ta mata ne biyo bayan lallasa Kamaru data yi daci daya mai ban haushi.

Rasheedat ce tayi nasarar ciwa tawagar kwallo guda a wasan wasan a minti na 57.

Kuma nasarar da sukayi a wasan tasa yanzu tawagar matan ta cancanci buga gasar kofin duniya karo na tara a jere.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnatin tarayya tayi burus da sukar da ake yi mata, tace sai ta kara haraji akan kiran waya da sayen data

Leave a Reply

Your email address will not be published.