fbpx
Tuesday, March 28
Shadow

Tijjani Asase da diyarshi sunyi gasar iya gayu, wai kuma shine ya lashe gasar

Tauraron fina-finan Hausa Tijjani Asase kenan a wannan hoton tare da diyarshi me suna fanna,  jarumin yace a yaune sukayi gasar kwalliya, iya gayu shi da diyar tashi kuma wai shine ya lashe gasar da kuri’a 6 ita kuma tana da kuri’a 4.

Abin dai ya nisha dantar amma mutane da yawa da sukayi sharhi akan wannan batu basu yarda da sakamakon gasarba, inda sukace anyi magudi.

Gadai abinda Tijjani ya rubuta:

Salam barkanmu da asuba Asafiyar yaune akai gasar iya gayu wato wanka nida ‘Yata fanna inda na kasata da kuriya 6 da 4 saikuta yani murna dan tsoho ya kada yarinya.”

Karanta wannan  Daraktan Yada Labarai na zababben Shugaban Kasa, Festus Keyamo, ya ce akwai shirye-shiryen da jam’iyyun adawa suke yi wajen ganin ba a rantsar da Bola Tinubu ba ranar 29 ga watan Mayu.

Kalli wasu daga cikin ra’ayoyin mutane akan wannan batu:

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *