fbpx
Monday, August 15
Shadow

Tinubu bai fada mana cewa Kashim Shettima zai zaba a matsayin abokin takararsa ba, gwamnonin APC suka fadawa Buhari

A ranar litinin gaamnonin APC guda tara suka kaiwa shugaba Buhari ziyara a mahaifarsa ta Daura suka tatgauna dashi akan zabar Kashim Shettima da Tinubu yayi.

Inda kuma a ganawar tasu suka bayyana shugaban kasar cewa su fa Tinubu bai kammala tattaunawa dasu ba kafin ya bayyana Kashim Shettima a matsayin anokin takararsa.

Gwamnonin arewa maso yamma sun bayyana cewa Atiku Bagudu suka so ya zaba ko kuma gwamna El Rufa’i domin sunada al’umma sosai.

Amma Buhari ya basu hakuri yace su marawa Tinubu da Shettima baya a zabe mai zuwa tunda shima memban jam’iyyarsu ne.

Leave a Reply

Your email address will not be published.