fbpx
Friday, August 12
Shadow

Tinubu ne kadai dan takarar da zai iya ceto Najeriya a halin data tsinci kanta a yau, cewar shugaban APC

Mataimakin maga takarda na jam’iyyar APC, Yakubu Murtala Ajaka ya bayyana cewa dan takarar shugaban kasa na APC ne ya cancanci maye gurbin Buhari a shekarar 2023,

Wato tsohon gwamnan jihar Legas, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu inda yace shine kadai zai iya ceto kasar a halin data tsinci a yau.

Ya bayyana hakan ne yayin dayake ganawa da ‘yan Najeriya dake zaune a kasar Landan.

Inda yace Tinubu ne kadai jajirtaccen dan takarar shugaban kasa a cikin masu neman kujerar shugabancin kasar a zabe mai zuwa na shekarar 2023.

Karanta wannan  Najeriya zata iya lalacewa idan kuka cigaba da sukar mulkina, cewar shugaba Buhari

Saboda haka shi ya kamata a zaba don ba zai nuna wariya ga kowa ba zaiyi mulkinsa ne tsakani da Allah.

 

 

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.