Dr. Ugo Kelechi, wanda ya kasancea jigon Inyamurai da kuma Kirista ya bayyana cewa dan takarar shugaban kasa na APC,
Asiwaju Bola Ahmd Tinubu ne mai gida shugaban ‘yan ta’addan Boko Haram wato mataimakinsa Kashim Shettima, wanda ya kasance tsohon gwamman jihar Borno.
Dr. Ugo ya kara da cewa Tinubu bai damu da hakan ba kawai shi burinsa a zabe shi yayi nasara a rika kirasa shugaban kasar Najeriya.
Amma yace zasu bashi mamaki a farfajiyar zabe nan gaba kadan.