Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da sanatoci a fadarsa dake Abuja.
Hakanan akwai ‘yan majalisar Wakilai da suma ya gana dasu, daga ciki akwai kakakin majalisar dattijai me barin gado, Sanata Ahmad Lawal da shugaban ma’aikatan fadar gwamnatin, Femi Gbajabiamila.
Ba ‘yan majalisar jam’iyyar APC ne kadai suka je wajan taron ba, hadda na sauran jam’iyyu.