Me neman takarar shugabancin Najeriya a shekarar 2023 karkashin jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya kaiwa babban malamin addinin islama a garin Jos, Sheikh Sani Yahya Jingir ziyara.
Ya kai masa ziyarar ne tare da magoya bayansa inda ya mai gaisuwar rasuwar dan uwansa.