fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Tinubu ya kaiwa shugaba Buhari ziyara yace ya gaya masa zai tsaya takarar shugaban kasa

Jigo a jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, ya kaiwa shugaban kasa, Muhammadu Buhari ziyara a fadarsa.

 

Bayan ganawar tasu, a yayin da yake magana da manema labarai, Tinubu yace ya gayawa shugaba Buhari zai tsaya takarar shugaban kasar.

 

Yace amma har yanzu bai gayawa ‘yan Najeriya ba, yace ya dade da burin zama shugaban kasa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Cikin sauki APC zata ci zabe a shekarar 2023>>Inji Gwamnan Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published.