fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tinubu ya tafi aikin Umrah

Jigo a jam’iyyar APC kuma dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar, Bola Ahmad Tinubu ya tafi kasar Saudiyya yin aikin Umrah.

 

Tinubu ya tafi Saudiyya ne da yammacin ranar Litinin inda ya sauka ranar Talata da safe.

 

Dama dai suk shekara yakan je aikin Umran kamar yanda wasu majiyoyi na kusa dashi suka tabbatar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Matsalar Tsaro: Gwamna El-Rufai zai tayar da wasu kauyuka 3 a hanyar Kaduna zuwa Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published.