fbpx
Friday, August 12
Shadow

Tinubu ya ziyarci fasto Adeboye kan zabar musulmi daya yi a matsayin abokin takararsa, ji abinda faston tace masa

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar mulki ta APC, Asiwaju Bola Ahmad ya gana da babban faston RCCG, Adeboye ranar asabar.

Inda manema labarai suka bayyana cewa ya gana dashi ne tare da matarsa wadda itana fastuwa ce kuma a cocin ta Adeboye.

Kuma an samu labari daga majiya mai karfi cewa faston ya gamsu da zabin da Tinubu yayi na Muslmi a matsayin abokin takararsa.

Amma koda manema labarai sukayi kokarin tuntubar hadimin Tinubu, wato Rahma bai ce masu komai kan wannan batun ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published.