fbpx
Monday, August 15
Shadow

Tinubu yayi Burus da caccakar da ake masa ta daukar Musulmi a matsayin mataimakinsa yace ba fashi

Yayin da ake tsaka da caccakar Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC,  Bola Ahmad Tinubu kan zaben musulmi, Kashim Shettima a matsayin mataimakinsa, Yayi Burus da masu sukar.

 

Tuni Bola Tinubu ya mikawa hukumar Zabe fom dinsa dake dauke da sunansa dana Shettima a matsayin yan takarar shugaban kasa na APC.

 

Hakan na nuna cewa bashi da niyyar canja Kashim Shettima.

 

Da yawan ‘yan Najariya, musamman Kiristoci daga kudu da Arewa sun rika caccakar Bola Tinubu kan wannan mataki nasa.

Karanta wannan  Zamu fara baiwa talakawa miliyan 40 tallafin naira dubu biyar a kowane wata, cewar gwamnatin tarayya

 

A wani rahoton ma an ji wasu kiristoci ‘yan jam’iyyar APC sun fice daga jam’iyyar saboda wannan mataki na Bola Ahmad Tinubu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.