fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Tiriliyan 1.24 muka rabawa ‘yan Najariya su yi kasuwanci>>Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, ta rabawa ‘yan Najariya Tiriliyan 1.24 dan su yi kasuwanci.

 

Wannan rahoto ya fito ne daga bankin kasuwanci na tarayya, watau Bank of Industry.

 

Rahoton yace, ‘yan kasuwa Miliyan 4.21 ne aka rabawa kudaden a cikin shekaru 6 da suka gabata.

 

Jami’in bankin, Olukayode Pitan ne ya bayyana haka, inda yace wannan lamari ya samarwa da mutane 4.896 ayyukan yi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Duminsa: A karshe an saki Gwamna Dariye da Nyame bayan afuwar da shugaba Buhari ya musu

Leave a Reply

Your email address will not be published.