Tsohon mataimakin gwamnan jihar Ekiti Olusola Eleka ya cewa wani mutum mai dauke jakar kudi yaba jami’an tsaro cin hanci.
Ya kebe dasu ne yayin da ake gudanar zaben gwamnan jihar a karamar hukumar ikere dake jihar.
https://twitter.com/SaharaReporters/status/1538121804715372544?t=7Kve_4KsbLINfAINbl6nsA&s=19