fbpx
Friday, August 12
Shadow

Tonon Silili: Sirikin Tinubu ya bayyana asalin shekarun dan takarar shugaban kasar, yace bai cancanci tsayawa takarar shugaban kasa ba

Sirikin Tinubu, shahararren shugaban masu busa sarewa a Najeriya, Tee Mac Omatshola Iseli ya bayar da dalilan dayasa dan takarar shugaban kasar na APC bai cancanci tsayawa takarar shugaban kasa ba.

Tee Mac Omatshola Iseli ya kasance dan uwan matar Asiwaju Bola Ahmad Tinubu wato Remi amma yace ya daina goyon bayansa tun shekarar 2015 saboda ya koma bayan shugaba Buhari.

Kuma yace tuni ya daina kai masa ziyara sannan bai cancanci tsayawa takarar shugaban kasa ba a zabe mai zuwa na shekarar 2023 ba.

Karanta wannan  Kwalejin kimmiya da fasaha ta YABATECH ta hana dalibai sanya slippers zuwa makaranta

Inda yace Bola Tinubu ya yiwa hukumar zabe karyar shekaru domin asalin shekarunsa 86, saboda haka bai cancanci tsayawa takarar shugaban kasa ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.