fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Tonon Silili:Kalli Bidiyon yanda aka kama wani magidanci na rokon kanwar matarsa ta yi lalata dashi

Wannan wani magidancine da aka kama yana rokon kanwar matarsa ta yi lalata dashi.

 

Bidiyon ya yadu sosai a shafukan sada zumunta inda aka ganshi yana cire kaya yana rokonta.

Saidai ta gaya masa cewa, bata yadda ba dan shi mijin yar uwartane.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.