fbpx
Monday, March 1
Shadow

Tottenham 2-0 West Brom: Harry Kane ya zamo dan wasa na biyu bayan Bobby Smith daya ciwa Tottenham kwallaye 208 a wasanni 317

Tauraron dan wasan Tottenham, Harry Kane ya rasa wasannin kuniyar guda biyu da suka gabata sakamakon rauni inda Sopurs duk ta fadi wasannin  – amma yanzu a dawowar sa yayi nasarar zira kwallo bayan daya rasa kyawawan hare-hare guda buyi daya kai kafin hutun rabin lokaci.

Heung Son Min ya kara zirawa Tottenham wata kwallon bayan mintina hudu kacal yayin da kungiyar ta kawo karshen wasanni biyu data buga ba tare da samun nasara ba, kuma yanzu ta koma ta bakwai a saman teburin Premier League.

Kungiyar West Brom tayi nasarar tsare gidanta kafin hutun rabin lokaci amma bayan da aka dawo ta kasa hana Son da Kane cin kwallon shi ta 208 a wasanni 317 wadda tasa ya daidaita da Bobby Smith a matsayin yan wasa mafiya yawan kwallaye a tarihin Spurs wanda shima yaciwa kungiyar kwallaye 208 a wasanni 317.

Hutudole West Brom ta zira kwallaye har guda biyu ta hannun sabon dan wasan ta Mbaye Diagne amma sai dai gabadayan su offside ne yayin d ta cigaba da kasancewa ta 19 a teburin gasar.

Tottenham 2-0 West Brom: Harry Kane has now become secound joint highest goalscorer in Tottenham history with his strike agains West Brom.

Kane had missed the last two games through injury – in which Spurs failed to find the net – but returned ahead of schedule on Sunday. The striker had three huge chances in the first half, eventually sweeping home nine minutes after the break to see Tottenham ahead.

It took just four minutes for Son (58) to add the second after a speedy Spurs counter-attack, ending their losing streak and sending them back up into seventh in the Premier League table.

Harry Kane has now scored 208 goals in 317 appearances in all competitions for Tottenham, making him the joint-second highest scorer in the club’s history alongside Bobby Smith (also 208 goals in 317 ).

West Brom defended resolutely in the first half but ultimately could not keep out the Kane-Son sucker punch. January loan signing Mbaye Diagne went close at the end of the first half and twice had the ball in the net later on, but was offside on both occasions. The Baggies remain in 19th, 11 points from safety.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *