fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Tottenham ta koma ta hudu a teburin Premier League bayan ta doke Sheffield United daci 3-1

Kungiyar Sheffield tayi nasarar cin wasa karo na farko a wannan kakar a ranar talata bayan data lallasa Newcastle, amma sai dai ta kara komawa gidan jiya a yau bayan da kungiyar Tottenham ta fara jagoranci da kwallaye biyu tun kafin aje hutun rabin lokaci.

Tawagar Jose Mourinho tayi nasarar cin kwallayen biyu ne ta hannun Serge Aurier da kuma Harry Kane kafin David McGoldrick ya ciwa Sheffield United kwallo guda. Amma a karshe Tottenham ta kara zira wata kwallon ta hannun Ndombele wadd tasa suka lashe gabadaya maki uku na wasan.

Sakamakon wasan yasa yanzu kungiyar Tottenham ta koma ta hudu a saman teburin gasar Premier League kuma tazarar maki uku tsakanin tada Manchester United wadda ta kasance a saman teburin, yayin da ita kuma Sheffield United ta cigaba da kasancewa a kasan teburin gasar.

Tottenham climb up to fourth in Premier League table with 3-1 victory over Sheffield United.

The Blades claimed their first league win of the season against Newcastle on Tuesday but were brought back down to earth when Serge Aurier headed Spurs ahead inside five minutes, before Kane added a second with a brilliant individual effort shortly before half-time.

David McGoldrick’s sixth goal of the season gave United hope of staging a second-half comeback, but their challenge was extinguished by a goal-of-the-season contender from Ndombele, whose outrageous lob restored Spurs’ two-goal cushion three minutes later.

Spurs climb up to fourth in the Premier League, three points off leaders Manchester United ahead of their trip to Liverpool, after returning to winning ways, while United remain rooted to the foot of the table, 11 points from safety.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *