Kungiyar babbar gasar wasan tamola ta kasar Ingila, Tottenham ta bayyana sabon dan wasan daya sayo daga Middlesbrough.
Djed ne sabon dan wasan daTottenham ta sayo a farashin yuro miliyan 12.5 kuma ya rattaba hannu a takaddun kwantirakinsa da kungiyar.
yayin dan wasan ya kasance na shida da koconta Antonio Conte ya saya a wannan kakar.