fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Tsabar Mugunta ce kawai tasa gwamnati kara kudin Man Fetur>>Afenifere

Kungiyar  Afenifere ta kare muradun Yarbawa tace tsabar Mugunta ce kawai irin ta gwamnati tasa ta yi karin kudin wuta a yanzu duk da ana cikin matsi.

 

Kungiyar ta bayyana hakane bayan taron da ta yi na masu ruwa da tsaki wanda shugabanta, Chief Reuben Fasoranti ya jagoranta a jiya, Litinin.

Tace bai kamata a kara kudin wuta dana Man Fetur ba a halin da ake ciki yanzu indai da tausayin Talakawa a wajan shuwagabanni.

 

Kungiyar ta bayyana cewa ya kamata a bi duk wata hanyar da doka ta dace dan nuna Adawa da wannan lamari.

Leave a Reply

Your email address will not be published.