fbpx
Saturday, November 28
Shadow

Tsabar Muguntace a yi ta ajiyar irin wannan abincin yayin da mutane ke cikin yunwa>>Sanata Shehu Sani

Sanata Shehu Sani yayi magana akan yanda matasa ke ta bankado rumbunan ajiyar abincin tallafin Coronavirus/COVID-19 suna daka musu wawa.

 

Sanata sani yace tara irin wannan abinci a yi ta ajiyarshi yayin da mutane ke kwana da yunwatsabar mugunta ce kawai da rashin tausai irin na shuwagabanni.

Sanata Sani ya bayyana hakane ta shafinsa na sada zumunta.

 

It’s cruel,inhuman and soulless for Government agencies to keep such stockpiles of foodstuffs while millions of people go to bed hungry.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay youLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *