fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Tsadar Abinci zata ci gaba nan da zuwa wasu watanni>>Manoman Najeriya

Manoman Najeriya sunnyi gargadin cewa tsadar Abinci zata ci gaba da wakana nan da wasu watanni masu zuwa.

 

Sun bayyana cewa hakan ya samo Asaline daga zuwan cutar Coronavirus/COVID-19 da kuma matsalar tsaro da ake fama dasu da suka shafi harkar noma.

 

Sunce samar da abincin da ake ya ragu matuka kuma hakan ya kawo tsadar abinci. Manoman sun yi maganane a karkashin kungiyarsu ta AFSN, kamar yanda Hutu ya samo muku daga Punch.

 

Shugaban AFAN, Kabir Ibrahim ya bayyanawa majiyar tamu haka inda yace cutar Coronavirus/COVID-19 duk Duniya ne amma a Najeriya lamarin ya kara kazancewane saboda matsalar tsaro.

 

Yace idan dai ba samar da tsaro aka yi ba ta yanda manoma zasu iyayin noman rani to akwai matsala.

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

“It is normal to have escalating prices when there is slight shortage. The effect of COVID-19, flooding and insecurity on food production is bringing up its head and that is why we are having this concern.

 

“The COVID-19 pandemic is global. Even in the US, there is an article that revealed that there is currently cases of shoplifting and about 54 million people are going to be hungry.”

 

Ibrahim added, “So in Nigeria, we believe that the high food prices will be there for some months, except if security is enhanced and our people are able to do dry season farming.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.