Tsaffin Hotunan Jami’ar ABU Zaria kenan a watan Janairu na shekarar 1962, watanni 8 kamin kaddamar da ita a 4 ga watan October shekarar 1962.
Da Farko an sawa Jami’ar Sunan The University of Northern Nigeria amma daga baya ta Koma Ahmadu Bello University.
