fbpx
Friday, July 1
Shadow

Tsaffin ma’aikatan banki sun hada baki da ‘yan damfara don satarwa bankin naira biliyan 20

A ranar laraba kotun jihar Legas ta cigaba da sauraren karan tsaffin ma’aikatan bankin First Bank guda uku da sukayi kokarin satar kudi naira biliyan 20.

Tsaffin ma’aikatan sun hada baki ‘yan damfara ne wurin aikata ta’addancin nasu.

Wa’yanda ake tuhuma da wannan laifi sun hada da Ozioma Ugorji, dan shekara 35; Ugwu Emeka, dan shekara 32; sai Obike Chukwuka, dan shekara 38.

A ranar shida ga watan maris ne hukumar dake yaki akan sata da kuma damfara da EFCC ta damkesu, da hujja mai karfi.

Leave a Reply

Your email address will not be published.