Tsaffin Sojojin Najeriya na zanga-zanga a Abuja kan rashin Biyansu Fanshon watannni 20.
Sojojin wanda da yawansu sun yi yaki a lokacin yakin Basasa suna zanga-zangar ne a gaban ma’aikatar kudi ta tarayya.
Sojojin sun bayyana cewa a yayin da ake tunawa da wanda suka mutu, ya kamata suma a tuna dasu.