fbpx
Monday, August 15
Shadow

Tsautsayi ne ya sanya na zama shugaban kasar Najeriya, cewar Olusegun Obasanio

Tsohon shugaban kasar Najeriya Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa tsautsayi ne ya sanya shi ya zamo shugaban kasa a mulkin soji da kuma farar hula.

Olusegun Obasanjo yayi mulkin mallaka na soji kafin a shekarar 1999 yazo ya shugaban kasar Najeriya na mulkin yanci wato dimokwaradiyya.

Olusegun Obasnjo ya gana da manema labarai ne a Oshogbo inda yace masu duk abinda yayi a rayuwarsa tsautsayi ne face noma kadai.

Inda yace shi dama can manomi ne mahaifinsa ne yace masa yaje makaranta amma shi manomi ne.

Leave a Reply

Your email address will not be published.