Ɗaliban Sune:-
1.Sani Musa Aliyu Fagge
2.Mustapha Yusuf Aliyu Gezawa
3.Abubakar Ahmad Musa Karaye
4. Mustapha Muhammad
Waɗannan Ɗaliban Suna Cikin Wanda Suka Amfana Da Tallafin Kwankwasiyya Na Ɗalibai 370 Na Karo Karatun Digiri Na Biyu (Masters) Wanda A Ciki Wadannan Suka Ci Gaba Suka Fara Karatun Digiri Na Ukku Wato Digirin Digir-gir (PhD)