fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tsohon dan kwallon kafa, Ronaldinho zai koma siyasa

Hoton Ronaldinho daga Reuters
Tsohon tauraron kwallon kafa, Ronaldinho Gaucho dan shekaru talatin da bakwai, daga kasar Brazil, wanda ya taimakawa kasarshi ta lashe kofin Duniya a shekarar 2002, kuma ya taimakwa kungiyar ta Barcelona, lokacin yana taka musu leda, taci kofin Laliga har sau biyu da kuma kofin zakarun turai sau daya, ya bayyana kudirinshi na shiga siyasa.
Ronaldinhon dai ya bayyana cewa zai tsaya takarar kujerar sanata na jiharshi ta Minas Geraise, kuma tuni har ya fara kama kafa da wani dan takarar shugabancin kasar ta Brazil domin cimma wannan buri nashi.

Karanta wannan  Ku daina cewa Allah ne ya kawo, Gwamnatin Buhari ce ke da alhakin 'yan Bindiga da masu satar mutane>>Obasanjo

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.