fbpx
Friday, July 1
Shadow

Tsohon dan wasan Najeriya, Akeem Omolade ya mutu a kasar Italiya

Tsohon dan wasan Najeriya Akeem Omolade ya mutu a cikin motarsa ta Peugeot garin Palermo dake kasar Italiya.

Tsohon dan wasan mai shekaru 39 ya kasance haifaffen jihar Kaduna kuma yawancin kwallonsa a kasar Italiya ya bugata.

Sannan kuma ta taka leda a kungiyar Torino ta gasar Serie A. Kuma jungiyar kungiyar ta mika sakon ta’aziyya ga iyalansa.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Milyoyin kudin da PSG zata ba kocinta Pochettino don ya sauya sheka sun bayyana

Leave a Reply

Your email address will not be published.