fbpx
Friday, August 12
Shadow

Tsohon gwamnan jihar Zamfara Abdulaziz Yari ya gana da gwamna Wuke a sirrence

Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari ya kaiwa gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ziyara jiya a gidansa dake jihar Patakwal.

Kuma bayan ya kai masa ziyarar sun tattauna tare da sauran wakilans a sirrince, amma basu bayyana manema labarai abinda suka tattauna akai ba.

Bayan tafiyar Yari shima dan takarar gwamnan jihar Kano na PDP Yakubu Lado dana Kano Muhammad Abacha sun kaiwa Wike ziyara.

Yayin da su kuma suka bayyanawa cewa manema labarai sun kai masa ziyarar don sada zumunci.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaba Ghana yace bai cewa Tinubu yaje ya nemi lafiya kuma ya janyewa Peter Obi ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.