Tsohon gwamnan Kano kuma shugaban jam’iyyar da ke mulkin Najeriya, Dr. Ganduje ya ce a shirye suke da zuwa duk wani mataki na shari’a har sai har Nasir Yusuf Gawuna ya mulki Kano saboda su ke da gaskiya.
Ina ra’ayinku kan hukuncin kotun farko da ya soke nasarar Gwamna Abba Kabir Yusuf mai ci a yanzu – da ma abin da shugaban APC na kasa ke fadi?