February 11, 2021 by hutudole Tsohon gwamnan Legas a Jamhuriya ta 2, Lateef Jakande Kayode ya rasu. Ya rike gwamnan Legas taakanin 1979 zuwa 1983. Ya rasu yana da shekaru 91 a Duniya. Da misalin karfe 8 na safiyar yaune ya rasu. Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu ×