fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Tsohon gwamnan Najeriya ya mutu

Tsohon gwamnan jihar Oyo, Otumba Dr. Christopher Alao Akala ya mutu.

 

Tsohon Gwamnan wanda dan asalin Ogbomosho ne ya mutu ranar Laraba.

 

Yayi Gwamnan Oyo daga shekarar 2007 zuwa 2011.

 

Kakakinsa ya tabbatar da mutuwar.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Majalissar dinkin duniya tace harkar Crypto zata iya rusa Najeriya da sauran kasashen da suka cigaba

Leave a Reply

Your email address will not be published.