fbpx
Tuesday, January 19
Shadow

Tsohon gwamnan Najeriya ya rasu

Tsohon gwamnan Legas na Soja, Rear Admiral Ndubuisi Kanu ya Mutu. Ya mutu ne yana da shekaru 77 a Duniya.

 

Na kusa dashi sun tabbatar da mutuwarsa.

 

A shekarar 1977 ne yayi gwamnan Legas.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *