fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Tsohon Gwamnan Zamfara Ahmad Sani Yarima ya ziyarci Kwankwaso

A cigaba da karbar ta’aziyyar Mahaifin Tsohon gwamnan Kano kuma tsohon sanatan kano ta tsakiya Sanata Rabiu Kwankwaso,

Tsohon gwamnan jihar Zamfara Sanata Ahmad Sani Yarima ya kai ziyarar jaje ga tsohon Gwamnan jihar Kano bisa rasuwar mahaifin wanda Allah yayi masa rasuwa a makwanin baya da suka wuce.

Ga dai wasu kadan daga cikin hotunan ziyarar Gwamnan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Yadda wani magidanci ya babbake gidansa tare da matarsa da yaransa a ciki

Leave a Reply

Your email address will not be published.