fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tsohon gwamnan Zamfara, Yariman Bakura ya shiga sahun masu neman takarar shugaban kasa

Tsohon gwannan jihar Zamfara, Alhaji Sani Yariman Bakura ya bayyana aniyarsa ta son tsayawa takarar shugaban kasa a shekarar 2023.

 

Ya bayyana hakane bayan ganawa da shugaban kasa, Muhammadu Buhari a fadarsa dake Abuja.

 

Yace ya je ne dan gayawa shugaba Buhari aniyarsa kuma nan ba da dadewa ba zai fito ya bayyana a hukumance ya kuma sayi fom din takarar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnati zata kashe miliyan 999 kullun dan ciyar da dalibai abinci

Leave a Reply

Your email address will not be published.