fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Tsohon hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ya nuna bidiyon yanda aka masa magudi inda yace ba fa zai yadda ba sai ya bi hakkinsa

Tsohon hadimin shugaban masa, Muhammadu Buhari Ahmad ya bayyana yanda aka masa magudin zabe a wajan zaben fidda gwani da aka yi.

 

Ga binda ya rubuta kamar haka;

Wannan kadan daga abin da ya faru kenan a lokacin abin da aka kira zaben fidda dan takara. Kamar yadda muka fada a baya ba bamu amince da abin da aka yi ba saboda ba zabe ba ne. Duk da hana delegates na gaskiya shiga wurin zaben, na karyar ma da aka samar ba a bar su sun yi zaben da kan su ba. Za mu bi duk wata hanya da muke ganin ta kamata don bin hakkin mu da na Jama’ar da suke goyon bayan mu. Idan muka yi shiru lalle mun zama matsorata tare da cin amanar wadanda suka amince mana.

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: Gwmamna Uzodimma ya gargadi 'yan bingar jihar Imo su bar jihar nan da kwanaki goma kafin zuwan shugaba Buhari

…..

Just a glimpse of what happened during the so-called primaries in my constituency. Scoring a single vote must have even been a miracle.

There are much more to what was seen here.

Exploring all the possible and legal ways to reclaim our mandate.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.