Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma wazirin Adamawa, Alhaji Atiku Abubakar kenan tare da matarshi Titi a wannan toshon hoton nasu da rahotanni suka bayyana cewa an daukeshi tun shekarar 1972, shekaru arba’in da biyar kenan da suka gabata.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Muna musu fatan Alheri.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});