fbpx
Saturday, August 13
Shadow

Tsohon insfeto janar na ‘yan sandan Najeriya Balogun Muhammdu ya rasu

Tsohon shugaban hukumar ‘yan sandan Najeriya, Balogun Muhammad ya rasu a yau ranar alhamis da daddareda misalin karfe takwas.

Janar Bogun Muhammad ya rasu a wani asibito dake Lekki a jihar Legas bayan yayi wata takaitacciyar rashin lafiya.

Baogun Muhammad ya kasance dan jihar Osun, kuma ya rike mikamin IGP ne daga shekarar 2002 zuwa 2004 inda aka kama shi da laifin satar naira biliyan 13 kuma aka garkame shi a kurkuku.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Mai kudin Duniya, Elon Musk ya sayar da hannun jarinsa na dala biliyan 6.9 na kamfanin Telsa, shin ko meye dalili?

Leave a Reply

Your email address will not be published.