Tsohon tauraron fina-finan Hausa Jamilu Ibrahim wanda akewa lakabi da Home Alone kenan a wannan hoton tare da iyalanshi, yana murnar cika shekaru biyar da yin aure, muna tayashi murna da fatan Alllah yawa zuri’a Albarka.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});