fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Tsohon kwamishinan ‘yansanda: Abubakar Tsav ya riga mu gidan gaskiya

Allah ya yi wa fitaccen mai sharhi a kan al’amuran tsaro, kuma tsohon kwamishinnan ’yan sanda, Alhaji Abubakar Tsav rasuwa.

 

 

Wani na hannun damansa ne ya tabbatar wa manema labarai rasuwar a Makurdi, babban birnin jihar binuwai.

 

 

Torkuma Uke ya ce Alhaji Abubakar ya rasu ne a Babban Asibitin Gwamnatin Tarayya da ke birnin na Makurdi ranar Litinin, bayan wata gajeriyar jinya.

 

 

Marigayin ya taba zama kwamishinan yan sanda a jihar Legas, sannan kuma ya rike mukamin kwamishina mai wakiltar jihar Binuwai a Hukumar Sauraren Koke-koken jama’a ta kasa.

Karanta wannan  Kalli Bidiyo: An saka dokar hana tadi da 'yan mata a mota me tinted a Kaduna: An ce za'a zane duk yarinyar da aka kama

 

 

Alhaji Abubakar Tsav sanannen mai sharhi a kan al’amuran yau da kullum, musamman al’amuran da suka shafi tsaro, wanda ba ya shakkar tsage gaskiya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.