fbpx
Friday, July 1
Shadow

Tsohon Mataimakin Gwamnan Zamfara, Ibrahim Wakkala ya koma PDP daga APC

Tsohon mataimakin gwamnan ya sanar da komawarsa PDP a yau, Laraba.

 

Wakkala wanda yawa Abdulaziz Yari mataimaki daga shekarar 2011 zuwa 2019 ya bayyana hakane bayan ganawar da yayi da mukarrabansa a Gusau.

 

Ya bayyana cewa an dade ana rade-radin kan a wace jam’iyya yake, yau kuma ya fito dan warware wancan kace-nace din.

“There were several speculations making the rounds for about two years now over where I politically belong; hence I feel this is the right time to put the records straight”

“I want to inform you that all this while, whether as a member of G8 group or not, I have remained a full card-carrying member of the All Progressives Party, APC, even though since the time of our crisis in 2019, the party did not consider us relevant, as demonstrated by its not inviting or informing us of any of its activities.

Karanta wannan  Lokaci yayi: Ko waye kake ganin zai maye gurbin Buhari a Villa

“I want to formally inform the general public that I have finally defected from the APC and have officially joined the PDP right from my Madawaki Ward under Gusau Local Government Area,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.