Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alex Ekwueme ya mutu
by hutudole
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alex Ekwueme ya mutu a daren jiha Lahadi a wani asibitin kasar Ingila, a wata sanarwa da iyalanshi suka fitar sun bayyana cewa ya mutu jiya da misalin karfe goma na dare a asibitin kasar Ingilar.