fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Tsohon Minista, Femi Fani Kayode ya saki matarsa

Rahotanni sun bayyana cewa tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani Kayode ya rabu da matarsa, Precious Chukwendu.

 

Saidai ya nemi me shafin Stella Dimokokurs ta biyashi diyyar karyar data masa na Biliyan 2 da kuma neman afuwarsa kan karyar da yace ta masa na cewa dalilin cin zarafine ya rabu da matar tasa.

Yace wannan abu da me shafin ta fada yasa mutanen da suka sanshi cikin damuwa wanda hakan ya bata masa suna.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

Leave a Reply

Your email address will not be published.