fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Tsohon Rijistarar JAMB ya kwashi Miliyan 15 dan bude gidan rediyo me zaman kansa

Tsohon Rijistarar JAMB, Prof. Dibu Ojerinde Ya kwashi Miliyab 15 dan bude gidan rediyo me zaman kansa.

 

Hukumar ICPC dake yaki da rashawa da cin hanci ce ta gurfanar dashi a gaban kuliya inda take tuhumarsa kan lamarin.

 

Shaidan da yayi magana a shari’ar, retired Air Commodore Najeem Sanusi, ya bayyana cewa tsohon rijistarar ya bashi Miliyan 15 na bude gidan rediyon.

 

Ya kara da cewa, su biyu ne suka yi hada dan bude gidan rediyon.

 

Bayan sauraren shaidar, Mai Shari’a ya daga ci gaba da sauraren sai nan da 7 da 8 ga watan Yuli dan ci gaba da shari’ar.

Leave a Reply

Your email address will not be published.