fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Tsohon sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya kaiwa Sarkin Zazzau Ziyara

Tsohon Sarkin Kano, me martaba, Muhammad Sanusi II ya kaiwa Sarkin Zazzau, Me martaba, Ambasada Ahmad Bamalli ziyara.

 

Ya kai masa ziyarar ne dazu da Rana, kamar yanda shafin dake kawo labarai akan Sarki Sanusi ya bayyana.

 

 

Karanta wannan  A rika sanar dani daga yau domin ba zan laminci kashe mutane a kudu maso gabashin Najeriy ba, cewar shugaba Buhari

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.