Tsohon sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya shilla zuwa kasar Ingila a yau, Talata, 6 ga watan Satumba.
Shafi na musamman dake wallafa labari akan tsohon sarkin ne ya bayyana haka inda ya wallafa Bidiyon da aka ga sarkin na bankwana da iyalansa.
Lagos to UK π¬π§.
Allah ya sauke Ku Lafiya ππ»
Tuesday, 06 October 2020. pic.twitter.com/tahgtuibTW
— KING OF THE NORTH MUHAMMAD SANUSI II (@MSII_dynasty) October 6, 2020